<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Kasa Kunne Ga Labarinmu LW442</title>
<lyrics>[V1]
 1) Kasa kunne ga labarinmu
 Da cikin bauta mu ke,
 Yesu ya zo daga can sama,
 Ya cece mu, dukanmu.

[V2]
 KORUS
 Wa ya wanke zunubai ?
 Yesu ne akan giciye
 Me ya yi mana? Ya mutu,
 Ina ya ke ?
 Yana sama, yana roƙo.

[V3]
 2) Ba mala'iku da za ya fi mu,
 Kome daraja tasa,
 An giciye shi, an rena shi,
 Ɗaya ne cikin uku.
 Korus

[V4]
 3) Za ka bada ranka gare shi
 Ka durƙusa gabansa
 Kai, kuma za ka ƙamnace shi
 Shi kuma zai cece ka.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>442</hymn_number>
</song>